[ { "title": "ina cike da zafin ciwo", "body": "Na marubucin yana fama da zazzaɓi sosai kamar dai yana ƙone ciki. AT: \"Jiki na\nyana kuna da zazzaɓi\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "babu lafiya a jikina", "body": "Anan “namana” yana nufin marubuci. AT: \"Ba ni da lafiya kwata-kwata\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]