[ { "title": "Raunukana sun harbu suna wari", "body": "Anan \"wari\" yana nuni ga ciwon nasa wanda yake da ƙamshi mai haɗari wanda yake da\nruɓaɓɓen nama. AT: \"Raunin na ciwo ne kuma suna wari yayin da suka ruɓe\"\n(Duba: figs_metonymy)" } ]