[ { "title": "Dubi mutumin kirki", "body": "Wannan baya nufin wani takamaiman mutum ba. Magana ce ta gama gari. (Duba: figs_genericnoun)" }, { "title": "za a kuma share zuriyar mugun mutum", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah zai kawo ƙarshen layin\ngidansa\" ko \"ba zai sami zuriya ba\" (Duba: figs_activepassive)" } ]