[ { "title": "Babu sarkin da zai tsira sabili da yawan runduna", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Babban runduna ba abin da ke\nceton sarki\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Doki tsaro ne na banza domin nasara", "body": "Anan \"doki\" yana wakiltar mafi ƙarfi daga rundunar. AT: \"Samun sojoji da dawakai\nmasu ƙarfi ba ya samar da tsaro\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]