[ { "title": "Yi farinciki cikin Yahweh,", "body": "Anan \"a cikin Yahweh\" yana nufin abin da Yahweh ya yi musu. \"Ku yi murna saboda abin da\nYahweh ya yi\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Yin yabo ya dace ga adalai", "body": "\"yabon Yahweh ya dace da mutanen kirki\"" } ]