[ { "title": "Yi murna cikin Yahweh", "body": "Anan \"a cikin Yahweh\" yana nufin abin da Yahweh ya yi musu. \"Ku yi murna saboda abin da\nYahweh ya yi\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "masu tsabta cikin zuciya", "body": "Anan “zuciya” tana nufin mutum. AT: \"mutanen da ke tsaye\" (Duba: idiom)" } ]