[ { "title": "a lokacin gwagwarmaya mai girma", "body": "\"lokacin da suke cikin babbar matsala.\"" }, { "title": "Sa'an nan lokacin da ruwaye masu hauka suka taso, baza su cimma waɗannan mutane ba", "body": "Ana magana da matsaloli kamar suna ambaliyar ruwa. AT: \"To idan matsaloli\nsuka zo kamar ambaliyar ruwa, waɗancan mutane za su sami aminci\" (Duba: figs_metaphor)" } ]