[ { "title": "Yana sa Lebanon tayi tsalle kamar ɗan maraki", "body": "Ana maganar ƙasar Lebanon tana girgiza kamar ana kiran ɗan maraƙi tsalle. Wannan yana nanata cewa lokacin da Yahweh yayi magana, ƙarfin sautinsa yana girgiza ƙasa. AT: \"Ya sa ƙasar Lebanon ta girgiza kamar ɗan maraƙi yana tsalle\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "Siriyon kamar ɗan shanu", "body": "Kalmomin \"ya sanya\" da \"tsallake\" ana fahimtar su daga jimlar farko. Za a iya maimaita su a nan. Ana maganar kasan Siriyon girgiza kamar wani saurayi ne da ke tsalle. Wannan yana nanata cewa lokacin da Yahweh yayi magana, ƙarfin sautinsa yana girgiza ƙasa. AT: \"yana sanya Sirion tsallake kamar ɗan ƙaramin shanu\" (Duba: figs_simile da figs_ellipsis)" }, { "title": "Muryar Yahweh na aikar da harshen wuta", "body": "Duk faruwar “murya” anan suna wakiltar Yahweh yana magana. AT: \"Idan Yahweh\nyayi magana sai ya sa walƙiya ta haskaka a sama\" (Duba: figs_metonymy)" } ]