[ { "title": "Yahweh ne haske na", "body": "Anan “haske” yana wakiltar rai. AT: \"Yahweh shine tushen raina\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "wane ne zan ji tsoro?", "body": "Wannan tambayar ta nanata cewa babu wanda ya kamata Dauda ya ji tsoro. AT:\n\"Ba zan ji tsoron kowa ba\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Yahweh ne mafakar raina", "body": "Wannan yana magana ne game da Yahweh kamar dai shi ne wurin da mutane zasu iya zuwa don aminci. AT: \"Yahweh shine ya tsare ni lafiya\" (Duba: figs_metaphor)" } ]