[ { "title": "Kada ka kawar dani tare da masu zunubi", "body": "\"Shafe kai\" a nan kwatanci ne na hallaka. AT: \"Kada ku halakar da ni tare da\nmasu zunubi\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "mutane masu marmarin shan jini", "body": "Kalmar \"zubar jini\" tana wakiltar son kashe mutane. AT: \"mutanen da ke É—okin\nzubar da wasu jini\" ko \"masu kisan kai\" (Duba: figs_metonymy)" } ]