[ { "title": "Wane ne mutumin dake tsoron Yahweh?", "body": "Wannan tambaya ta gabatar da \"mutumin da ke tsoron Yahweh\" a matsayin sabon batun.\nAT: \"Zan ba ku labarin mutumin da ke tsoron Yahweh.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": " Ubangiji zaya umarce shi a hanyar da zaya zaɓa", "body": "Yakan koya wa mutane yadda ya kamata su kasance ana maganarsu kamar Yahweh yana koya wa mutane hanya ko hanyar da za su bi. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Rayuwarsa zata bi ta hanya mai kyau", "body": "\"Allah zai sa ya ci gaba\" ko \"Allah zai sa su ci gaba\"" } ]