[ { "title": "Kada ka yi nisa dani", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Ku zo kusa da ni\" (Duba: figs_litotes)" }, { "title": "Bajimai masu yawa sun kewaye ni", "body": "Marubucin yayi magana ne game da makiyansa kamar bijimai. Wannan yana jaddada yadda maƙiyansa suke da haɗari da ƙarfi. AT: \"Ina da makiya da yawa kuma suna kama da bijimai waɗanda ke kewaye da ni; sun zama kamar bijimai masu ƙarfi daga Bashan da suka\nkewaye ni\" (Duba:figs_metaphor da figs_parallelism)" }, { "title": "Sun buɗe bakinsu da girma gãba dani kamar zaki mai ruri yana yagar abin da ya kama", "body": "Marubucin yayi magana game da abokan gabansa kamar zakuna wadanda bakuna a shirye suke su cinye shi. Makiyansa na iya yin karya don bata masa suna. Ko kuma suna iya yi masa barazana da farmaki. (Duba: figs_metaphor)" } ]