[ { "title": "Ka ɗaukaka, Yahweh, cikin ƙarfin ka", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Yahweh, nuna mana cewa kai kana da ƙarfi sosai\" ko 2)\n\"Yahweh, saboda kana da ƙarfi za mu ɗaukaka ka\"" }, { "title": "zamu raira waƙa mu kuma yaɓi ikonka", "body": "Kalmomin \"raira\" da \"yabo\" suna da ma'anoni iri ɗaya. Anan kalmar “iko” tana wakiltar Allah da ikonsa. AT: \"tare da rera waka za mu yabe ku saboda kuna da iko\" (Duba: figs_doublet da figs_metonymy)" } ]