[ { "title": "A lokacin hasalarka", "body": "\"Lokacin da kayi fushi ka fara aiki\"" }, { "title": "Yahweh zai haɗiye su cikin hasalarsa, kuma wutar za ta cinye su", "body": "Duk sassan jumlar suna nufin abu guda. Ana maganar Yahweh gaba ɗaya da hallaka\nmaƙiyansa kamar hasalarsa wuta ce da ta ƙone maƙiyansa gaba ɗaya. (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)" } ]