[ { "title": "ta wurinsu bawanka ya sami gargaɗi", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"sun gargadi bawan ka\" ť ko \"su\ngargadi ne ga bawan ka\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "akwai lada mai girma idan an yi biyayya dasu", "body": "Kalmar \"su\" tana nufin ƙa'idodin adalci na Yahweh." } ]