[ { "title": "Ka bani nasara akan maƙiyana", "body": "Wannan yana wakiltar Allah ya ba Dauda nasara akan abokan gaba. AT: \"Kun ba\nni nasara a kan maƙiyana\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "amma bai amsa masu ba", "body": "Wannan yana nufin Yahweh bai ba da wani taimako ba. AT: \"amma bai taimaka\nmusu ba\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Na buge su har sun zama gutsu-gutsu kamar ƙura a fuskar iska", "body": "An kwatanta makiya masu zabura da ƙura don nuna yadda aka ci su. (Duba: figs_simile)" } ]