[ { "title": "Ya miƙo hannunsa ƙasa ... ya riƙe ... Ya tsamo ni daga cikin ruwa mai zurfi", "body": "Kalmar \"ya\" a cikin waɗannan ayoyin tana nufin Yahweh." }, { "title": "ruwa mai zurfi", "body": "Anan mai Zabura yayi magana game da haɗarin abokan gabansa kamar babbar igiyar ruwa ko ruwa mai ƙarfi, wanda Yahweh ya cece shi daga gare su. (Duba: figs_metaphor)" } ]