[ { "title": "Ya maida duhu rumfa a kewaye da shi", "body": "Anan ana maganar duhu kamar alfarwa ce. AT: \"Ya sanya duhu sutura\" ko \"Ya\nsanya duhu wuri ne ɓoye\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "gizagizan ruwan", "body": "\"gizagizai masu nauyi tare da ruwan sama\" ko \"lokacin farin ciki, duhu mai duhu\"" } ]