[ { "title": "Na sa kaina a wurin Yahweh a dukkan lokuta", "body": "\"Kullum ina tuna cewa Yahweh yana tare da ni\"" }, { "title": "saboda kada in girgiza daga hannun damarsa", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"babu abin da zai dauke ni daga\ngefensa\" (Duba: figs_activepassive)" } ]