[ { "title": "sunan Yahweh, gama sunansa kaɗai", "body": "A nan kalma \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"Yahweh, gama shi kaɗai\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "ɗaukakarsa kuma ta mamaye duniya da sammai", "body": "Marubucin yana magana game girmaYahweh kamar yadda ɗaukakarsa kasancewa da tsawo bisa duniya da sama. (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Ya ɗaga ƙahon mutanensa", "body": "Marubucin yana magana game da karfi sai ka ce ita ƙaho ne na dabba. Dagawa sama wani ƙahon dabba wani kwatanci aiki ne da ke gabatad da nasarar soja. AT: \"Ya sa mutanensa karfi\" ko \"Ya ba wa mutanensa nasara\" (Dubi: figs_metaphor da translate_symaction)" }, { "title": "domin yabo daga dukkan amintattunsa ", "body": "\"domin dukkan amintattunsa wadanda sun yabe shi\"" }, { "title": "Mutanen dake kurkusa da shi", "body": "Marubucin yana magana game da Yahweh yana kauna mutanensa sai ka ce mutanensa suke kurkusa da shi. AT: \"mutane da yana kauna\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]