[ { "title": "Mahadin Zance:", "body": "Marubucin yana cin gaba da magana da abubuwa da ba mutum ba ne sai ka ce su mutane ne da dokokinsu don yabon Yahweh. (Dubi: figs_personification)" }, { "title": "namun jeji da na gida", "body": "Kalmomin \"jeji\" da \"gida\" sun sha bam-bam. Tare sun lissafa dukkan dabbobi. AT: \"dukkan dabbobi\" (Dubi: figs_merism)" } ]