[ { "title": "Ya kan aiko da ƙanƙara kamar 'yan gutsittsire", "body": "Yahweh yana baza ƙanƙara da sauki kamar yadda mutum zai baza yan gutsittsire gurasa. AT: \"Yana wasad da ƙanƙara da sauki, sai ka ce ita yan gutsittsire ne\" (Dubi: figs_simile)" }, { "title": "ƙanƙara", "body": "yan kanana gutsittsire ƙanƙara wanda ke faɗi daga sararin sama kamar rana" }, { "title": "wa zai iya jure sanyin da ya ke aikowa", "body": "arubuci yana amfani da wannan tambaya don ya jadada cewa yana da wuya a jure wa yannayi sanyiida Yahweh ya yi sanadin. AT: \"babu wanda da zai iya zama cikin sanyi da ya aika.\" (Dubi: figs_rquestion)" }, { "title": "Ya aika dokokinsa ya narkar dasu", "body": "Marubuci yana magana game da dokokin Yahweh sai ka ce ita masinja ne. Kalma \"dokokin\" za'a iya fassara ta da wani fi'ili. AT: \"Yana ba da umurni ƙanƙara ta narke\" (Dubi: figs_metaphor da figs_abstractnouns)" } ]