[ { "title": "Yana warkar da masu karyayyar zuciya ya ɗaure raunukansu", "body": "Marubuci yana magana game bakincikin da kashe jikin mutane sai ka ce suna da raunuka, kuma Yahweh yana karfafa su sai ka ce yana warkad da waɗancan raunuka. AT: \"Yana karfafa waɗanda suna bakincikin kuma ya taimake su warke daga raunukansu da ake ji\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]