[ { "title": "amincinsa kuma cikin alƙawari ba iyaka", "body": "Marubucin zabura yana magana game da amincin alkawari sai ka ce ita wani abu wanda wani zai iya mallaka da babban adadin. AT: \"gabaki daya da aminci ga alkawarinka\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": " jinƙansa na bisa dukkan aikin hannunsa", "body": "\"mutane na iya gan shi ya nuna jinkai cikin duk abin da yana yi\"" } ]