[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Salon waƙa ta Dauda", "body": "Wannan watakila na nufin da salon waƙa. Dubi yadda ka fassara wannan cikin 32:1." }, { "title": "kogo", "body": "buɗaɗɗen wuri karkashin duniya isasshe ne babba domin mutane su yi tafiya kewaye da cikin" }, { "title": "nayi kuka domin neman taimako daga Yahweh ... na roƙi Yahweh tagomashi", "body": "Idan waɗannan layin biyu suna kwarai hakanan daya wanda mai karatu zai samu ma'ana da ba daidai ba, kana iya fassara su kamar layi daya. (Dubi: figs_doublet)" }, { "title": "zuba masa koke-kokena a gabansa ... na gaya masa wahaluna", "body": "Idan waɗannan layin biyu suna kwarai hakanan daya wanda mai karatu zai samu ma'ana da ba daidai ba, kana iya fassara su kamar layi daya. (Dubi: figs_doublet)" } ]