[ { "title": "Ka jaraba ni", "body": "Wannan roko doin Allah ya fada wa marubucin zabura game da wani tunani mai zunubi wanda shi ya yi. AT: \"Don Allah ka bincike ni\" ko \"na roka ka bincike ni\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "Ka jaraba ni, ya Allah, ka san zuciyata; ka gwada ni ka san tunanina", "body": "WaÉ—annan jumla biyu na da ma'ana masu kama. Daya daga biyun kara karfafa tunani da ke cikin na farko. (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": "muguwar hanya", "body": "A nan \"hanyar\" na tsaya ne domin hali. (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "madawwamiyar hanya", "body": "Anan \"hanyar\" na nufin da a dogara da yin biyayya cikin Allah. Duk wanda ke yin \"tafiya\" wannan hanyar zai samu rai madawwami. (Dubi: figs_metaphor)" } ]