[ { "title": "dukkan abubuwa bayinka ne", "body": "Dukkan halitattu abubuwa an yi magana game da su saimka ce su mutane wanda suna iya yi hidima ga Allah. AT: \"dukkan abubuwa suna yi maka hidima\" ko \"dukkan abubuwa sun yi biyayya da dokokinka\" (Dubi: figs_personification)" } ]