[ { "title": "ZAYIN", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na bakwai. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 49-56 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "Ka tuna da alƙawarinka", "body": "\"Tuna da alƙawarinka.\" Duba yadda ka fassara wannan a 20:3" }, { "title": "Wannan itace ta'aziyata a cikin ƙuncina: cewa alƙawarinka ya kiyaye ni da rai", "body": "Wannan sharaɗin za'a iya canza ta. AT: \"Dalilin ta'aziyata ita ce alƙawaarinka ya ajiye ni da rai cikin bakincikina\" (Dubi: figs_sentences)" } ]