[ { "title": "Ni bãƙo ne a cikin ƙasar", "body": "bãƙo ne wanda ba zai daɗe sosai a cikin ƙasar ba. AT: \"Ina nan kamar bãƙo da ke zama a gajerewar lokaci cikin ƙasar\" ko 2) rashin sani shari'ar Allah marubucin sai ka ce yana nan bãƙo wanda bai sani shari'ar ƙasar ba. AT: \"Ina da rashin sani kamar bãƙo cikin ƙasar\" (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "An rushe marmarina ", "body": "Marubuci na magana game da marmarinsa kasancewa da karfi sosai sai ka ce suna cikin zafi. AT: \"Cikin rai na na matukan marmarin ya sani\" ko \"Rai na na ciwo saboda ina son in sani sosai\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]