[ { "title": "GIMEL", "body": "Wannan shine sunan baki na uku na haruffan Hebraniyawa. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 17 - 24 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "bawanka", "body": "Marubucin ya kira kansa \"bawanka\" don nuna tawali'unsa." }, { "title": "Buɗe idanuna domin in ga", "body": "Mawallafa ya yi magana samun fahimta, ilmi da hikima kamar kasancewa a iya gani. AT: \"Taimaki ni in fahimta\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": " ayyukan al'ajibi a cikin shari'arka", "body": "Mawallafa ya yi magana game da basira cikin shari'ar abu mamaki. (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "cikin shari'arka", "body": "\"cikin umarninka\" ko \"cikin dokokinka\"" } ]