[ { "title": "Masu zaluntatana", "body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"masu zaluntata\" za'a iya fassara ta ta amfani da fi'ili \"zalunta.\" AT: \"Waɗanda suna zalunta na\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "ban bar bin", "body": "Wannan shine salon zance. \"Ban tsaya da yin biyayyan ba\" ko Ban tsaya da gaskantawa ba\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "dokokinka na alƙawari", "body": "Sauran mai yiwuwa ma'ana sune \"shaidar\" ko \"dokokin.\" Duba yadda ka fassara wannan a 78:5." }, { "title": "maciya amana", "body": "Siffan \"maciya amana\" za'a iya fassara ta kamar yadda a jimlar suna. AT: \"mutane maciya amana\" ko \"waɗanda sun ci amana na\" ko \"abokan gaba na\" (Dubi: figs_nominaladj)" }, { "title": "ba su ajiye ba", "body": "\"ba sa biyayya da\"" } ]