[ { "title": "TSADHE", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha takwas. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 137-144 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "dokokinka na alƙawari ", "body": "Sauran mai yiwuwa ma'ana sune \"shaidar\" ko \"dokokin.\" Duba yadda ka fassara wannan a 78:5. " } ]