[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Domin shi", "body": "\"Saboda shi\"" }, { "title": "alƙawarin amincinsa mai girma ne zuwa gare mu", "body": "\"alƙawarin amincinsa zuwa gare mumai girma ne\" " }, { "title": "ya dawwama har abada", "body": "\"na jimawa har abada\"" } ]