[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Mutum wanda ya wallafa wannan zabura ya cigaba da magana." }, { "title": "ɗan baiwarka", "body": "Wata kila wannan batun game da uwar marubucin ne kuma yana nuna cewa ta bautawa Yahweh da aminci. Cikake ma'ana wannan za'a iya bayyana ta. AT: \"kamar yadda mama na take\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "ka ɗauke tsarƙoƙina", "body": "Marubucin ya yi magana game da kasancewa cikin hatsarin mutuwa sai ka ce ya kasance cikin sarkar kurkuku. AT: \"ka cece ni daga mutuwa\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": " hadayar godiya", "body": "\"hadaya don bayyana godiyar na\"" }, { "title": "zan yi kira ga sunan Yahweh", "body": "A nan kalmar \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"zan yi kira ga Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]