[ { "title": "hadayun da a ke miƙawa ga matattu", "body": "Ana iya bayyana wannan cikin fom na aiki. AT: \"hadayun wanda suke miƙawa ga matattu\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "ga matattu", "body": "\"Matattun\" na nufin da gumaka da allolin da Isra'ilawa suka yi sujada. AT: \"ga allolin wanda suke matattu\" ko \"ga alloli marasa rai\" (Dubi: figs_nominaladj)" }, { "title": "annoba kuwa ta faso", "body": "\"annoba da ta bazu\"" }, { "title": "cakune shi ya yi fushi", "body": "\"fusatar da shi\"" } ]