[ { "title": "sarƙoƙi", "body": "ƙarfe na hani da ake amfani don daure wuyar hannu na fursunoni ko idanun sãwu biyu tare " }, { "title": "Aka ɗaure ƙafafunsa da sarƙoƙi; a bisa wuyansa aka sa maɗaurin ƙarfe", "body": "Waɗannan kalamai za a iya sake bayyani kamar mai yi. AT: \"Masarawa sun ɗaure ƙafafunsa da sarƙoƙi; sun sa maɗaurin ƙarfe a bisan wuyansa. (Dubi: figs_activepassive and figs_explicit) " }, { "title": " kuma maganar Yahweh ta gwada shi", "body": "A nan \"maganar\" na nufi da sakon Yahweh. AT: \"sakon Yahweh ta gwada shi\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]