[ { "title": "Ku biɗi Yahweh da ƙarfinsa", "body": "A \"neman ƙarfin Yahweh\" na nufi a roki shi ya ƙarfafa shi. AT: \"(Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "al'ajibansa da kuma", "body": "Zai zama da taimako a kara da kalmomin wanda aka rasa. AT: \"tuna da al'ajibansa da kuma\" (Dubi: figs_ellipsis)" }, { "title": "dokoki daga bakinsa", "body": "A nan \"baki\" na nufi da abubuwan da ya yi magana. AT: \"dokoki da ya riga ya yi magana\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "ku zuriyar Ibrahim ... ku mutanen Yakubu", "body": "Mawallafi ya yi magana da Isra'ilawa, na kiran su da waɗannan sunaye." } ]