[ { "title": "ɓoye fuskarka", "body": "Wannan na nufi cewa Yahweh ba ya duba su ko mai da hankali akan su. AT: \"sa'ad da ba ka duba su ba\" ko \"sa'ad da ka yi watsi da su\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "koma ƙura", "body": "Wannan na nufi cewa jikinsu ya rube sun kuma sake zama kasa. AT: \"jikinsu ya rube sun kuma koma kasa\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "Lokacin da ka aiko Ruhunka", "body": "Wannan yana nufin da Ruhunsa da ke kasancewa an aika ya ba da rai ga halittu. (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "ka kuma sabunta gefen ƙasarsu", "body": "\"ka sa kasan ta zama cike da sabon rai\"" } ]