[ { "title": "Ka karya hannun mugu da mai aikata mugunta", "body": "Anan \"hannu\" yana wakiltar iko. AT: \"Rushe ikon mugaye da mugu mutum\" ko\n\"Sanya mugaye da mugu mutum ya zama mai rauni\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Kasa ya É—auki laifin mugun aikinsa", "body": "Sanya wani hisabi kan munanan ayyukansa yana wakiltar hukunta shi. AT: \"Ku\nhukunta shi saboda mugayen abubuwan da ya aikata\" (Duba: figs_metonymy)" } ]