[ { "title": "Yahweh kuma zai zama mafaka ga waɗanda ake zalunta", "body": "Ana magana akan Allah kamar yana wurin da mutane zasu iya zuwa don aminci. AT: \"Yahweh kuma zai kare waɗanda aka zalunta\" ko \"Yahweh zai kuma ba da kariya ga\nwaɗanda ake zalunta\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Waɗanda suka san sunanka", "body": "Anan kalmomin \"sunanka\" suna wakiltar Allah. AT: \"Waɗanda suka san ku\"\n(Duba: figs_metonymy)" } ]