[ { "title": "Ka amsa mani sa'ad da cikin matsuwa nayi kira", "body": "\"Amsa mani idan na kira\" ko \"Ka taimake ni idan na kira\"" }, { "title": "Allahna mai adalci", "body": "\"Allah, wanda ya nuna ni mai adalci ne\"" }, { "title": "ba ni hutu a lokacin da nake cikin matsuwa", "body": "Ana magana akan kasancewa cikin haɗari kamar kasancewa a cikin kunkuntar sarari. AT: \"ku cece ni lokacin da nake cikin haɗari\" (Duba: figs_metaphor)" } ]