[ { "title": "To yanzu, ku sarakuna, ku ji gargaɗi; ku mai da hankali, ku sarakunan duniya", "body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. AT: \"Don haka yanzu, ku\nsarakuna da shuwagabanin duniya, a gargaɗe ku kuma a gyara ku\" (Duba: figs_parallelism)" } ]