[ { "title": "Na zama kamar zalɓe a hamada", "body": "Ya kwatanta kaɗaicinsa da na zalɓe, wanda sau da yawa na ba da alama zaman kadai maimakon zaman da sauran tsuntsaye. AT: \"Ina nan mai kadaici da kas kantattu kamar da zalɓe cikin hamada\" (Dubi: figs_simile) " }, { "title": "zalɓe", "body": "babban tsuntsu" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" } ]