[ { "title": "Muhummi Bayani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry|Poetry and figs_parallelism|Parallelism)" }, { "title": "yana saye da daraja; Yahweh yasa sutura ya kuma yiwa kansa ɗammara da ƙarfi", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da ƙarfin Yahweh da darajan sai ka ce abubuwa ne da Yahweh ke sa. AT: \"ya nuna kowa da kowa ceewa shine sarki mai iko duka\" ko \"darajansa na nan don duka su gani, kamar tufafi da sarki ke sa; kome game da Yahweh na nuna cewa na da ƙarfi kuma ya na shirye ya yi aiki mai girma\" (Dubi: figs_metaphor|Metaphor and figs_simile|Simile) " }, { "title": "daraja", "body": "da iko na sarki da kuma yadda sarki ke yi" }, { "title": " yiwa kansa ɗammara ", "body": "saka bel--madauri ne na fata ko wani kaya da mutum ke sa kewaye da ƙugunsa--ya shirya shi domin aiki ko yaki " } ]