[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Wannan aya ya fi karshen wannan zabura. Bayyani ne na rufewa domin dukkan Littafi na 5 na Zaburan, wanda ra fara a Zabura 107 kuma ta na karshe da Zabura 150." }, { "title": "dukkan abin dake da numfashi", "body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) dukkan mutane wanda suna da rai su yabe Allah ko 2) dukkan halitta da yake da rai ya yabe Allah. (Dubi: figs_hyperbole)" } ]