[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Wannan yana mayar da hankali akan yabo ko sujada shi ne mafi fiye yunkurin cikin haikalin." }, { "title": "Ku yabi Allah cikin wurinsa mai tsarki", "body": "Haikalin Allah na sau da yawa ta'allaƙa kamar tsarkin wurinsa. Wannan shine mafin sananne wuri a tafi don sujada ga Allah." }, { "title": "manyan ayyukansa", "body": "\"girman abubuwa da yana yi.\" \"Manyan ayyukan\" Allah za'a iya yiwu na nufi 1) hallita kamar hadiri da girgizar ƙasa ko 2) mu'ujjiza kamar warkasuwa da babban nasara cikni yaƙi." } ]