[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "yana da daɗi", "body": "Maƙasudin watakila a kawota daga jimlan baya. AT: yana da daɗi a raira yabo\" (Dubi: figs_ellipsis)" }, { "title": "ya dace a yi yabo", "body": "\"yabo ya kamata\" ko \"yabo mai dacewa\"" } ]