[ { "title": "yana agajin", "body": "Allah yana taimakon wani mutum ya yi magana sai ka ce yana É—aga su sama. (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Allahnki, Sihiyona", "body": "Anan \"Sihiyona\" na gabatad da dukkan mutane Isra'ila. Marubucin ya yi magana da mutane Isra'ila sai ka ce suna can suna kasa kunne gare shi. AT: \"Allahnki, mutane Isra'ila\" (See: figs_metonymy and figs_apostrophe)" }, { "title": "domin dukkan tsararraki", "body": "Kalmomi \"zai yi mulki\" an fahimci su. AT: \"zai yi mulki domin dukkan tsararraki\" ko \"zai yi mulki har abada\" (Dubi: figs_ellipsis)" } ]