[ { "title": "Idan nayi asubanci na tashi sama akan fukafukai na tafi na zauna can nesa a ƙurewar teku", "body": "Mawallafan yana bayyana cewa duk inda yake, Allah yana can ma. (Dubi: figs_hyperbole da figs_hypo)" }, { "title": "Idan nayi asubanci na tashi sama akan fukafukai ", "body": "A dã kusa da gabas, akan kwatanta rana sau da yawa sai ka ce tana da fukafukai wanda ke ba ta dama yin shawagi a dukan faɗin sama. AT: \"Idan rana zai kawo ni tare da kanta a dukan faɗin sama\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": " can nesa a ƙurewar teku", "body": "\"da nisa sosai dagan nan zuwa ga yamma\"" }, { "title": "zai riƙe ni", "body": "\"zai taimaki ni\"" } ]