[ { "title": "Ina murna da dokokinka", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Ina samun murna cikin yin bincike dokokinka\" 2) \"Ina da murna cewa ina da zarafi bincike dokokinka.\"" }, { "title": "É—aga hannuwana ga", "body": "Wannan shine salon zance wanda na nufi da daraja, so kwarai ko girmaawa dokokin Allah. (Dubi figs_idiom)" } ]